Amnesty International Ta Ce Amurka Ta Tarayya Da HKI A Ta’asan Sa Take Aikatawa A Gaza

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty ta bayyana cewa saboda makaman da Amurka take bawa HKI, wannan ya sa ta tarayyar da HKI a ta’asan

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty ta bayyana cewa saboda makaman da Amurka take bawa HKI, wannan ya sa ta tarayyar da HKI a ta’asan da take aikatawa a zirin gaza.

Hukumar kare hakkin bil’adaman ta kara da cewa gwamnatin kasar Amurka tana taimakawa HKI ba da makamai kadai ba, sai dai har da ayyuklan liken asiri da kuma wasu kayakin yaki wadanda ba makamai, da kuma jiragen liken asiri.

Bayanin ya kara da cewa duk wata kasa da ta taimawa wata kasa mai aikata laifukan yaki, to za’a sanya ta cikin jerin kasashen masu aikata laifukan yaki, sannan za’a hukuntata dai dai da duk ta’asan da kasar da ta aikata laifukan yaki.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments