Dakarun Hashdusha’abi Na Kasar Iraki Sun Ce A Shirye Suke Su Aika Mayaka Zuwa Kasar Lebanon

Babban Sakataren dakarun ‘Kata’ib Sayyidush Shuhada’ na kasar Iraki ya bayyana cewa rundunoninsa a shirye suka su aika da dubban mayaka zuwa kasar Lebanon a

Babban Sakataren dakarun ‘Kata’ib Sayyidush Shuhada’ na kasar Iraki ya bayyana cewa rundunoninsa a shirye suka su aika da dubban mayaka zuwa kasar Lebanon a duk lokacinda yake ake bukata.

Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Abu Ala-walai shugaban ‘Kata’ib Sayyid Ashshuhada’ yana fadar haka a khudumar jumma’a, yana kuma kira ga shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasarallah, kan cewa a duk sanda ya ke bukatar Karin sojoji suna da dubban sojojin da zasu aika zuwa kasar Lebanon don yakar HKI.

Abu-Ala-walai ya kuma kamala da cewa: Dakaru masu fada da yan ta’adda a kasar Iraki, a shirye suke, da su da duk abinda suka mallaka na makamai don tallafa maka, a duk lokacinda’ kake bukatar taimako.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments