The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Yana fatan tattaunawar da ake yi tsakanin Iran da Amurka za ta kai ga
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Iran ta jajirce kan harkokin diflomasiyya kuma tana neman yarjejeniya ta gaskiya
Iran ta yi watsi da zarge-zargen taron kasashen Larabawa game da tsibirai uku na Tekun Fasha Kakakin ma'aikatar harkokin wajen
Fira ministan gwamnatin rikon kwaryar Libiya ya bayyana cewa: Babu wata cibiyar tsaro a Libya sai dai cibiyoyi na yau
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya gargadi Amurka game da gabatar da "bukatun da ba su dace ba" a
Manyan jami'ai daga kasashe da dama da ke halartar taron tattaunawa na Tehran sun yi kira da a tattauna domin
Bayanai daga falasdinu na cewa an kashe 'yan jarida 5 na Falasdinawa a wasu hare-hare daban-daban da Isra'ila ta kai
Iran ta gayyaci mai kula da harkokin kasar Birtaniya a birnin Tehran, biyo bayan tsare wasu ‘yan kasarta da dama
Kasashen Iran da Pakisatan sun amince sun dawo da zirga-zirgan jiragen kasa tsakanin birnin Istambul na kasar Turkiyya zuwa birnin
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baghaei ya yi tir da takunkuman tattalin arzikin da kasar Amurka take ci
Shugaban kasar Amurka Donal Trump wanda ya jagoranci taron rattaba hannu kan yarjeniyar sulhuntawa da kuma kawo karshen yakin gabacin
Shugaba Bola Ahmad tinubu na tarayyar Najeriya ya nada wasu karin jakadu 65 wadanda suka hada da sanatoci masu ci
Pars Today - Vladimir Putin ya yi tafiya zuwa Indiya don ƙarfafa dangantakar ƙasashen biyu. Vladimir Putin, shugaban Rasha, ya
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Esmail Baghaei ya yi Allah wadai da kakkausar murya da sanarwar bayan taron shugabannin Kasashen