The latest news and topic in this categories.
Majalisar dokokin HKI ta amince da yarjeniyar dakatar da budewa juna wuta a Gaza tsakanin haramtacciyar kasar da kuma kungiyar gwagwarmaya ta Hamas. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Gwamnan babban bankin kasar Iran Mohammad Reza Farzin ya bada sanarwan cewa tsarin musayar kudi tsakanin bankunan kasashen Rasha da Iran ya fara aiki, kuma daga yanzun Iraniyawa da kuma
Ministan harkokin wajen kasar Canada Melanie Joly ta bada sanarwan cewa gwamnatin kasarta a shirye take ta shiga yakin tattalin arziki mafi girma da gwamnatin zabebben shugaban kasar Amurka Donal
Hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD ta yi gargadi akan fadan kabilanci da ya barke
Tashar talabijin din ‘almayadin’ mai watsa shirye-shiryenta daga kasar Lebanon ta ambato wani kusa a
Shugaban kasar ta Iran ya yi tsokaci akan yarjejeniyar da aka rattaba hannu akanta a
A wani yunkuri mai matukar muhimmanci na tarihi, shugabannin Iran Mas’ud Fizishkiyan da na Rasha
Hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaiwa lardin Hudaida ya karu zuwa 74. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnmatin kasar ta Yemen na fadar haka
Kasar Chaina ta musanta zargin shugaban kasar Ukraine ga kasar, dangane da tallafawa kasar Rasha da makamai. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar wajen kasar
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta har kimani 30 a kasashen duniya, amma mafi yawansu a kasashen Afirka. Shafin yanar gizo na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Makiya suna adawa da fadada dangantakar Iran da Saudiyya Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran da Saudiyya za su iya magance yawancin matsalolin yankin Gabas ta tsakiya Shugaban kasar Iran Mas'ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran da Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Za a gudanar da zagaye na biyu na tattaunawar ba na kai tsaye ba da Amurka a birnin Roma a ranar Asabar