The latest news and topic in this categories.
Kasar Qatar ta sanar da cewa yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka cimma a baya-bayan nan tsakanin gwamnatin Isra'ila da kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas za ta fara aiki da
Gwamnatin kasar Saliyo ta bukaci jakadan kasar a Guinea ya dawo gida bayan da aka kama wasu mota ta ofishin jakadancin makamare da miyagun kwayoyi wato cocain. Shafin yanar gizo
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa asasin yarjeniya ta musamman da kasar Rasha ta tattalin arziki ne. Wadanda suka hada da manya-manyan al-amuran tattalin arziki kamar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa asasin yarjeniya ta musamman da
Majalisar dokokin HKI ta amince da yarjeniyar dakatar da budewa juna wuta a Gaza tsakanin
Gwamnan babban bankin kasar Iran Mohammad Reza Farzin ya bada sanarwan cewa tsarin musayar kudi
Ministan harkokin wajen kasar Canada Melanie Joly ta bada sanarwan cewa gwamnatin kasarta a shirye
Gwamnatin ta Amurka tana tsananta tsaro a kan iyakokinta da kuma cikin gida a karkashin
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren