The latest news and topic in this categories.
Jami'in Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Amurka tana yin kuskure a lissafimta kan kasar Iran Shugaban kwamitin tsaron kasa da kare manufofin harkokin wajen Iran a majalisar
Nazarin likitanci ya bayyana cewa: Yawan Falasdinawan da suka yi shahada a Gaza ya haura kashi 40 cikin dari da alkaluman ma'aikatar lafiyar Falasdinu ke watsawa Wani bincike da mujallar
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Abin da ke kawo jinkiri ga makiya yahudawan sahayoniyyar Isra'ila wajen fadada mamaya shi ne gwagwarmayar mujahidai Jagoran kungiyar Ansarullahi ta
Ofishin jakadancin Iran a Labanon ya taya al’ummar kasar Lebanon murnar zabar Joseph Aoun a
Babban sakataren kungiyar malaman kasashen musulmi ta duniya ya jaddada cewa: Wajibi ne al'ummar musulmi
Fafaroma Francis ya yi Allah wadai da kisan kare dangi na "Isra'ila" a zirin Gaza,
Najeriya ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta binciki hanyoyin samun horo da kudade ’yan
Kungiyar Taliban ta ce Amurka ta cire tallafin dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai kan Sirajuddin Haqqani, mataimakin shugaban kungiyar kuma ministan harkokin cikin gida. A
Kamfanin dillancin labarun “al-Somariyya News” ya ambato jagoran ‘yan hamayyar siyasa na kasar Turkiya Uzgor Auzal yana fadin cewa: A daren jiya juma’a adadin wadanda su ka fito Zanga-zangar nuna
Jaridar HKI ta “Haaretz” ta buga wani labari da yake cewa, sojojin HKI suna shirin kai wa Gaza gagarumin hari ta kasa bisa cikakken goyon bayan Donald Trump na Amurka.
Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya ambato cewa; Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Toumba ne ya bayar da labarin cewa, mutane da dama sun kwanta dama
A bayan wata hira da tashar talabijin din, manzon musamman na Amurka a yankin gabas ta tsakiya Steve Witkoff ya rubuta a shafinsa na; X cewa; Sakon da Trump ya
A ci gaba da shimfida ikonsu da suke yi a cikin birnin Khartum, sojojin Sudan sun kwace iko da babban bankin kasar, kwana daya bayan da su ka kori dakarun