The latest news and topic in this categories.
Kakakin sojan kasar Yemen Janar Yahya Sari ya sanar a yau Juma’a cewa, a cikin sa’o’i 48 da su ka wuce, sojojin na Yemen sun aiwatar da hare-hare masu yawa
Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da kai hare-hare har sau 20 akan Sanaa da Hudaidah, tare da Amurka da Birtaniya. Tashar talabijin din HKI ta 12, ta ce HKI
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Suna da shirye-shiryen tunkarar jiragen saman yakin makiya kirar F22 da F35 Kwamandan rundunar tsaron sararin samaniya na dakarun
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Suna da shirye-shiryen tunkarar
Jami'in Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Amurka tana yin kuskure a lissafimta
Nazarin likitanci ya bayyana cewa: Yawan Falasdinawan da suka yi shahada a Gaza ya haura
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Abin da ke kawo jinkiri ga
Al'ummar Libiya sun fito gagarumar zanga-zangar a birnin Tripoli bayan bayyanan shirye-shiryen ganawar tsohuwar ministar
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake