The latest news and topic in this categories.
Majalisar Wakilan Iraki ta jaddada cewa: Ba za a manta da sadaukarwar da shugabannin kawo nasara suka yi ba wajen 'yantar da al'ummar Iraki Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iraki na
Mjalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da rikicin jin kai a Sudan wanda ba a taba ganijn irinsa ba Clement Salami, jami'ar kula da ayyukan jin kai na Majalisar
Shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, tare da himma da kuma jajircewar hukumarsa, ta sami nasar kauda tasirin takunkuman da kasashen yamma suka dorawa hukumarsa. Kamfanin
Shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, tare da himma da kuma
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiya ya bayyana cewa: zai bi sawun shahida Kasim Sulaimani saw
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, a sakonsa na sabuwar shekara ta 2025 wanda aka
A jiya Alhamis ce kwamitin tsaro na MDD ya karbi sabbin mambobi 5 a kwamitin.
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake