The latest news and topic in this categories.
Al'ummar Turkiyya sun gudanar da zanga-zangar nuna fushinsu a gaban karamin ofishin jakadancin Isra'ila da ke birnin Istanbul na kasar
Kasar Ireland ta yi kira da a kawo karshen kisan gillar da ake yi wa fararen hula da kananan yara
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya karbi bakwancin takwaransa na kasar Oman a birnin Tehran fadar mulkin kasar ta Iran
Manyan jami'an diflomasiyyar Iran da na Hadaddiyar Daular Larabawa sun tattauna kan dangantakarsu da halin da ake ciki a yankin.
A wani lokaci yau Litini ne Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai yi taro kan rikicin Isra'ila da Yemen.
Tsohon shugaban Amurka Jimmy Carter ya mutu yana da shekaru 100 a duniya, wanda ya sanya shi ne wani shugaban
Rahotanni daga Lebanon na cewa Isra’ila ta kai wasu jerin hare-hare a Lebanon wanda ya nuna yadda ta ke ci
Saudiyya ta bi sahun kasashen dake Allah wadai da kutsen da wasu yahudawa sukayi a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da 'kiran Imam Sayyid Aliyul ga
A wani gargadi mafi tsanani da mahukuntan kasar Habasha su ka fitar, sun yi kira ga makwabciyarsu Eritrea da ta
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Moroko sun ce ruwa kamar da bakin kwarya da yake sauka a yankunan arewacin
Kamfanin dillancin labarun "Irna" na Iran ya bayar da labarin cewa; Babban magatakardar majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr.
Mai Magana da yawun ma'aikatar tsaron Iran Kanar Riza Talayi Nik, ya bayyana cewa; Saboda dalilai na tsaro, ba su
A jawabin da ya gabatar ga al'ummar Iran a yau Litinin, jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei