The latest news and topic in this categories.
Radiyon Sojan HKI ya bayar da labarin dake cewa; An kashe wadannan sojojin ne a cikin yankin Jabaliya dake arewacin Gaza da sojojin na mamaya suka killace shi na tsawon
Dan wasan damben zamani dan kasar Iran Farzan Ahmadi Afzahi ya zama zakara a tsakanin dalibai ‘yan makaranta a shekarar nan mai karewa ta 2024. Hukumar wasan damben zamani ta
Miliyoyin mutane ne a kasar Pakistan suka gudanar da zanga-zangar neman hukunta shugabannin mamayar Isra'ila kan laifukan da suka aikata Miliyoyin 'yan kasar Pakistan ne suka gudanar da zanga-zanga a
Miliyoyin mutane ne a kasar Pakistan suka gudanar da zanga-zangar neman hukunta shugabannin mamayar Isra'ila
Al'ummar Turkiyya sun gudanar da zanga-zangar nuna fushinsu a gaban karamin ofishin jakadancin Isra'ila da
Kasar Ireland ta yi kira da a kawo karshen kisan gillar da ake yi wa
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya karbi bakwancin takwaransa na kasar Oman a birnin Tehran
Ministan harkokin wajen Rasha ya yi magana kan makomar sansanonin sojin Rasha a kasar Siriya
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake