The latest news and topic in this categories.
Majalisar Dinkin Duniya ta karyata zargin 'yan sahayoniyya cewa: Akwai sansanonin soji a cikin filin jirgin saman birnin Sana'a na kasar Yemen Jami'in kula da ayyukan jin kai na Majalisar
Kungiyoyin Falasdinawa sun bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana yada karya dangane da asibitin Kamal Adwan don kare kanta daga laifukan da ta aikata Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun yi
Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA: ta bayyana cewa:Gwamnatin mamayar Isra'ila tana ci gaba da hanawa tare da janyo cikas na shigar agaji cikin Gaza
Araghchi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai lokacin da
Shugaban Hukumar lafiya ta duniya (WHO) da wasu ma'aikatan Majalisar Dinkin Duniya sun tsallake rijiya
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi (OIC) ta yi Allah-wadai da harin da aka kai wa
Iran ta yi watsi da zargin da kungiyar kasashen Larabawa ta yi mata kan Siriya,
Kungiyar Taliban ta ce Amurka ta cire tallafin dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai kan Sirajuddin Haqqani, mataimakin shugaban kungiyar kuma ministan harkokin cikin gida. A
Kamfanin dillancin labarun “al-Somariyya News” ya ambato jagoran ‘yan hamayyar siyasa na kasar Turkiya Uzgor Auzal yana fadin cewa: A daren jiya juma’a adadin wadanda su ka fito Zanga-zangar nuna
Jaridar HKI ta “Haaretz” ta buga wani labari da yake cewa, sojojin HKI suna shirin kai wa Gaza gagarumin hari ta kasa bisa cikakken goyon bayan Donald Trump na Amurka.
Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya ambato cewa; Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Toumba ne ya bayar da labarin cewa, mutane da dama sun kwanta dama
A bayan wata hira da tashar talabijin din, manzon musamman na Amurka a yankin gabas ta tsakiya Steve Witkoff ya rubuta a shafinsa na; X cewa; Sakon da Trump ya
A ci gaba da shimfida ikonsu da suke yi a cikin birnin Khartum, sojojin Sudan sun kwace iko da babban bankin kasar, kwana daya bayan da su ka kori dakarun