The latest news and topic in this categories.
Kwamitin tsaro na MDD ya kada kuri’ar amincewa da sabuwar rundunar da kungiyar tarayyar Afirka ta akie zuwa kasar Somaliya, wacce za ta maye gurbin tsohuwar rundunar mai suna: (
Kungiyar ta kasashen musulmi ta ( OIC) ta fitar da bayani a jiya Juma’a tana mai cewa kai hari da Isra’ila take yi akan cibiyoyin kiwon lafiya da su ka
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani ga kungiyar hadin kan kasashen Larabawa tana mai jaddada matsayinta na bukatar ganin an samun kwanciyar hankali a Siriya da kuma hana
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani ga kungiyar hadin kan kasashen Larabawa tana
Majalisar Dinkin Duniya ta karyata zargin 'yan sahayoniyya cewa: Akwai sansanonin soji a cikin filin
Kungiyoyin Falasdinawa sun bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana yada karya dangane da asibitin
Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA: ta bayyana cewa:Gwamnatin mamayar
Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya ya amince da jibge sabuwar rundunar wanzar da zaman lafiya
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake