The latest news and topic in this categories.
Mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC), Karim Khan, ya yi watsi da bukatar Isra’ila na yin watsi da sammacin kama Firaminista Benjamin
Kasar Rasha ta yi Allah wadai da hare-haren ta'addancin da ake kai wa a Siriya. Kakakin fadar Kremlin, Dmitry Peskov, ya bayyana harin ta'addanci a matsayin " keta 'yancin kasar
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da mummunan hare-haren da Isra'ila ta kai kan wasu gine-gine biyu a arewacin Gaza wanda ya kashe akalla mutane 75. A
Pars Today- Kungiyar Hizbullah ta fitar da sanarwar godiya ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran karkashin
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gargadi kasashen da suke makwabtaka da Siriya da
Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ya jaddada cewa: Ba su son yaki, amma suna son ci
Rahotonni suna karyata da'awar 'yan ta'adda masu kafirta musulmi game da halin da ake ciki
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman a Falasdinu ta yi watsi da ikirarin kasar Faransa
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda