The latest news and topic in this categories.
Wani babban jami'in diblomasiyya na JMI ya yi kira ga hukuma mai kula da al-amuran mata a majalisar wato 'United Nations Commission on the Status of Women (UNCSW), da ta
Akalla mutane 13 suke rasa rayukansu a yankin Arewa masu yammacin kasar Pakistan inda yan ta'adda masu kafirta musulmi suka farwa mabiya mazahabar iyalan gidan manzon All..(s) ko Shia a
Iran ta ce nan gaba kadan zata ci gaba da tattaunawa da kasashen turai kan shirinta na nukiliya bayan tattaunawarsu a jiya. Wani babban jami'in diflomasiyyar Iran ya ce Tehran
Iran ta ce nan gaba kadan zata ci gaba da tattaunawa da kasashen turai kan
Mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC), Karim
Kasar Rasha ta yi Allah wadai da hare-haren ta'addancin da ake kai wa a Siriya.
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da mummunan hare-haren da Isra'ila ta
Sojojin Siriya sun kashe tare da raunata daruruwan 'yan ta'adda da ke samun goyon bayan
Kasar Aljeriya ta yi marhabin da shirin Iran na gudanar da taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC a zirin Gaza, wanda shugaban na Amurka ya ce yana son
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa tawagogin kasashe 79 za su halarci bikin tunawa da marigayi babban sakataren kungiyar Sayyid Hassan Nasrallah da kuma shugaban majalisar
Iraniyawa mazauna kasar Burkina Faso sun gudanar da bukukuwan murnar cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a birnin Ouagadougou. A wannan karon, kasashen biyu sun daukaka
Jaridar Daily Telegraph ta watsa labarin cewa: Shugabannin Iran sun bukaci Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Khamenei da ya janye fatawarsa kan haramcin mallakar makamin nukiliya Jaridar Daily Telegraph
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump