The latest news and topic in this categories.
Dangi da iyalan yahudawa da aka yi garkuwa da su a Gaza sun gudanar da zanga-zanga a gaban majalisar Knesset ta Haramtacciyar Kasar Isra’ila, inda suka bukaci gwamnatin Netanyahu ta
Dakarun na kungiyar ta Hizbullah sun fitar da bayanin na farko bayan tsagaita wutar yaki, wanda kuma shi ne karo na 4,638 tun fara yaki daga shekarar da ta gabata,
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran Muhammad Islami ya bayyana cewa; Manyan kasashen duniya masu girman kai suna kiyayya ne da duk wani cigaba da jamhuriyar musulunci ta Iran za
Shugaban ‘yan hamayyar siyasar kasar Chadi kuma tsohon fira ministan kasar Succès Masra ya zargi
Jaridar “Financial Times” ta bayyana cewa Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya amince da a
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda