The latest news and topic in this categories.
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Hossein Salami ya mika sakon taya murna ga babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naeem Qassem bisa gagarumar nasara
Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar Iran Imam Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada cewa ba za a iya kawar da yunkurin Guguwar Al-Aqsa ba, yana mai jaddada cewa
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya jaddada cewa, an tilastawa firaministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu tsagaita bude wuta a Lebanon, bayan da ya fuskanci asara mai yawa
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya jaddada cewa, an tilastawa firaministan haramtacciyar kasar
Dangi da iyalan yahudawa da aka yi garkuwa da su a Gaza sun gudanar da
Dakarun na kungiyar ta Hizbullah sun fitar da bayanin na farko bayan tsagaita wutar yaki,
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran Muhammad Islami ya bayyana cewa; Manyan kasashen duniya masu
A jiya Laraba sojojin mamayar HKI sun keta yarjejeniyar tsagaita wutar yaki a kuancin Lebanon
Kasar Aljeriya ta yi marhabin da shirin Iran na gudanar da taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC a zirin Gaza, wanda shugaban na Amurka ya ce yana son
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa tawagogin kasashe 79 za su halarci bikin tunawa da marigayi babban sakataren kungiyar Sayyid Hassan Nasrallah da kuma shugaban majalisar
Iraniyawa mazauna kasar Burkina Faso sun gudanar da bukukuwan murnar cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a birnin Ouagadougou. A wannan karon, kasashen biyu sun daukaka
Jaridar Daily Telegraph ta watsa labarin cewa: Shugabannin Iran sun bukaci Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Khamenei da ya janye fatawarsa kan haramcin mallakar makamin nukiliya Jaridar Daily Telegraph
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump