The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Afirka ta Kudu ta bukaci da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Falasdinu da kuma Lebanon. A wani bangare na bayanin da ta yi, Ma'aikatar hulda da kasashen
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kasar Pakistan ta sanar da cewa a yau Talata Jami’an tsaro 4 sun rasa rayukansu sanadiyyar taho mu gama da magoya bayan tsohon Fira ministan
‘Yan Sandan HKI a matsaugunin ‘yan share wuri zauna na Nahariya sun ambaci cewa makamai masu linzami da kungiyar Hizbullah ta harbo daga Lebanon sun fada akan gidaje da motoci
‘Yan Sandan HKI a matsaugunin ‘yan share wuri zauna na Nahariya sun ambaci cewa makamai
‘Yan gwgawarmayar na Iraki sun bayyana cewa, idan har ‘yan sahayoniya su ka aiwatar da
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan al-amuran sharia da kuma na kasa da kasa,
Ministan tattalin arziki na kasar Iran ya gana da shugaban bankin raya kasashen musulmi wato
Kakakin kungiyar tarayyar Turai ya byyana cewa Anreke Moro mataimakin babban sakataren kungiyar zai gana
Kasar Aljeriya ta yi marhabin da shirin Iran na gudanar da taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC a zirin Gaza, wanda shugaban na Amurka ya ce yana son
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa tawagogin kasashe 79 za su halarci bikin tunawa da marigayi babban sakataren kungiyar Sayyid Hassan Nasrallah da kuma shugaban majalisar
Iraniyawa mazauna kasar Burkina Faso sun gudanar da bukukuwan murnar cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a birnin Ouagadougou. A wannan karon, kasashen biyu sun daukaka
Jaridar Daily Telegraph ta watsa labarin cewa: Shugabannin Iran sun bukaci Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Khamenei da ya janye fatawarsa kan haramcin mallakar makamin nukiliya Jaridar Daily Telegraph
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump