The latest news and topic in this categories.
Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan kiran da wani ministan Isra'ila ya yi na neman a karbe yankin yammacin gabar kogin Jordan da isra’ila ta mamaye. Kakakin
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da hare-haren baya-bayan nan kan tawagar wanzar da zaman lafiya a kasar Lebanon a daidai lokacin da Isra'ila ke ci gaba
Sojojin Isra'ila sun ce sojojinsu 8 ne suka mutu a wani gini da ya rufta a wani kauye da ke kudancin kasar Lebanon. kungiyar Hizbullah ce ta kai harin, a
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin
A jiya Laraba da marece ne dai shugaban hukumar Makamashin Nukiliya ta kasa da kasa
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa,
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta