The latest news and topic in this categories.
Pars Today - Maraba da gwamnatin Jamus ta yi kan kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza ba shi da alaka da jin laifin kisan kiyashi, batu ne na
Pars Today - Jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun sake kai hari a lardin al-Hudaidah da ke yammacin kasar Yemen. A cewar kafar yada labaran kasar Yemen, jiragen yakin Birtaniya
Pars Today- Kungiyar Islamic Jihad ta Falasdinu ta fitar da wata sanarwa inda ta ce kalaman ministan kudin haramtacciyar kasar Isra'ila game da mamayar yammacin gabar kogin Jordan wani mataki
Wani babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kara tabarbarewar al’amura a
Dakarun Amurka sun kai munanan hare-hare a kan sojojin Siriya a rana ta biyu a
Cibiyar nazarin tattalin arziki da rayuwar zamantakewa ta ( shurish) ta fitar da wasu alkaluma
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin
A wata sanarwa da kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya yi a jiya da
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar