The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da adadin hasarar da makiya yahudawan sahayoniyya suka yi a hare-haren da ta kai musu Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Al'ummar Sudan da suka rasa matsugunansu na fuskantar cin zarafi mafi muni daga Dakarun kai daukin gaggawa na kasar Wasu 'yan gudun hijira da suka yi gudun hijira sun samu
Ministan harkokin wajen Iran ya gargadi Amurka game da sake dawo da abin da ta kira "mafi girman matsin lamba" kan Tehran, yana mai jaddada yunƙurin da Washington ta yi
Ministan harkokin wajen Iran ya gargadi Amurka game da sake dawo da abin da ta
Pars Today - Maraba da gwamnatin Jamus ta yi kan kisan kiyashin da Isra'ila ke
Pars Today - Jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun sake kai hari a lardin al-Hudaidah
Pars Today- Kungiyar Islamic Jihad ta Falasdinu ta fitar da wata sanarwa inda ta ce
Kasashen Iran da Rasha da Turkiyya sun yi Allah wadai da cin zarafin da gwamnatin
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira