The latest news and topic in this categories.
Tsohon shugaban hukumar tsaro ta “Aman” Amus Malka ya bayyana cewa; Isra’ila ba za ta taba iya rusa barazanar da take fuskanta ba daga makamai masu linzami ba. Tsohon shugaban
An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an kashe sojojinsu 4 na rundunar “Shamshun” a yakin da aka yi a Jabaliya a arewacin
A jiya Litinin mayakan kungiyar Hizbullah sun kai munanan hare-hare akan sansanoni daban-daban na HKI a manyan biranenta, da hakan ya haddasa tashin gobara a cikinsu. Daga cikin yankunan da
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a
Koriya ta Arewa ta amince da yarjejeniyar tsaro mai cike da tarihi da kasar Rasha.
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar