The latest news and topic in this categories.
A Iran an bude wani taron kasa da kasa mai lakabi da "Maktab Nasrallah" a birnin Tehran domin cika kwanaki 40 da shahadar jagoran gwagwarmaya kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrallah.
'Yan sanda a Pakistan sun ce akalla mutane 25 ne suka rasa rayunkansu sannan wasu fiye da 40 suka jikkata a wani harin bam da aka kai a wata tashar
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin 100 na wadanda aka kashe a zirin Gaza a yakin da Isra’ila ke yi mata
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira
A jiya Juma’a ne sojojin kasar Yemen su ka fitar da wani faifen bidiyo da
A jiya Juma’a mayakan na Hizbullah sun kai jerin hare-hare masu yawa akan sansanon sojan
A jiya juma’a ne dubun dubatar mutanen Yemen su ka yi gangamin nuna goyonsu ga
An sami hatsaniya a wajen filin wasan kwallon kafa a birnin Amsterdam na kasar Holland
Kungiyar Taliban ta ce Amurka ta cire tallafin dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai kan Sirajuddin Haqqani, mataimakin shugaban kungiyar kuma ministan harkokin cikin gida. A
Kamfanin dillancin labarun “al-Somariyya News” ya ambato jagoran ‘yan hamayyar siyasa na kasar Turkiya Uzgor Auzal yana fadin cewa: A daren jiya juma’a adadin wadanda su ka fito Zanga-zangar nuna
Jaridar HKI ta “Haaretz” ta buga wani labari da yake cewa, sojojin HKI suna shirin kai wa Gaza gagarumin hari ta kasa bisa cikakken goyon bayan Donald Trump na Amurka.
Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya ambato cewa; Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Toumba ne ya bayar da labarin cewa, mutane da dama sun kwanta dama
A bayan wata hira da tashar talabijin din, manzon musamman na Amurka a yankin gabas ta tsakiya Steve Witkoff ya rubuta a shafinsa na; X cewa; Sakon da Trump ya
A ci gaba da shimfida ikonsu da suke yi a cikin birnin Khartum, sojojin Sudan sun kwace iko da babban bankin kasar, kwana daya bayan da su ka kori dakarun