The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai hare-hare kan yankunan Haifa da Kiryat Shimona na Isra'ila da makamai masu linzami Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah da ke kasar Lebanon
Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin Sudan da Iran Jakadan Sudan a kasar Iran, Abdul-Aziz Hassan Saleh, ya jaddada cewa: Dangantakar
Iran, ta yi watsi da ikirarin baya-bayan nan na zargin hannu kasar a yunkurin kashe jami'an Amurka na da ko na yanzu Da yake sanar da hakan kakakin ma’aikatar harkokin
Iran, ta yi watsi da ikirarin baya-bayan nan na zargin hannu kasar a yunkurin kashe
A Iran an bude wani taron kasa da kasa mai lakabi da "Maktab Nasrallah" a
'Yan sanda a Pakistan sun ce akalla mutane 25 ne suka rasa rayunkansu sannan wasu
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin
Hukumar kare hakkin bil’adam ta MDD ta yi gargadi akan yadda sojojin HKI suke cigaba
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake