The latest news and topic in this categories.
Shugabannin gwamnatin 'yan mamaya suna matsawa fira minista Benjamin Netanyahu lamba da ya amince tsagaita bude wuta Tattaunawar tsagaita bude wuta da Amurka ta amince da ita na ci gaba
Yawan Falasdinawa da suka yi shahada da jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da irin 'yan sahayoniyya a Gaza sun kai 145,000 Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta fitar da rahoton kididdiga
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi Dakarun kai daukin gaggawa da aikata cin zarafin bil-Adam a Sudan Kungiyar kare hakkin bil'Adama ta Amnesty International ta zargi
Jaridar Maariv ta Isra'ila ta yi hasashen cewa, Hizbullah ta yi nisa matuka wajen jurewa
A cikin wani sako da ya aike, shugaban Pezeshkian ya taya shugaban kasar da al'ummar
Ahmad Nowruzi mataimakin shugaban IRIB mai kula da harkokin hidimar duniya, a ganawarsa da Sehloho
Rundunar ‘yan sandan kasar Faransa ta fara gudanar da bincike kan lamarin da ya faru
Shugaba Bola Tinubu ya yi watsi da shawarar Majalisar Tattalin Arziki (NEC) wadda ta nemi
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da rusa ababen more rayuwa a birnin Tul-karam da sansanoninsa na Falasdinu tare da kama Falasdinawa da tilasta wa jama'a yin gudun hijira Sojojin