The latest news and topic in this categories.
Shugaban gwamnatin kasar Lebanon Najib Mikati ya ce; Yadda “Israila’ take tsananta kai wa unguwar Dhahiya hare-hare yana nuni da cewa, ba su son tsagaita wutar yaki. Najib Mikati ya
Darakta Janar na Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana tare da Sakatare Janar na Majalisar Koli ta Kare Hakkokin
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da kudirin yi wa haraji kwaskwarima da gwamnatin tarayya ke shirin yi. Mambobin majalisar National Economic Council (NEC)
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da kudirin yi
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan ya fada a jiya Alhamis cewa, babu batun
Tashar talabijin ta 13 ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, a wannan Alhamis yahudawan
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da sanarwar yin Allah wadai da harin
Da safiyar yau Alhamis ‘yan gwgawarmaya daga Iraki sun harba jirage marasa matuki guda uku
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen