The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta ayyna Sheikh Naim Qasim a matsayin sabon babban sakataren wannan kungiya. Tashar Al-Manar ta bayar da rahoton cewa, kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta
A wani rahoto da tashar talbijin din ‘almanar’ ta wallafa ta bayyana cewa; sojojin mamayar sun fice daga garuruwan Hula, Markaba, Meis-jabal, Balida da kuma Udaisha. Rahoton ya kara da
Jiragen yakin kasar Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a wani gini da Falasdinawa ke fakewa a arewacin zirin Gaza, inda suka kashe mutane da dama tare da kama wasu da
Kasashen Ireland, Norway, Slovania da Sapain sun fitar da bayanin hadin gwiwa akan matakin da
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya Amir Sa’id Irawani ya bayyana cewa; Yadda Amurka take
An zabi mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon Sheikh Naim Qassem a matsayin sabon
Kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa na ci gaba da yin tir da Allah
Kasar Afirka ta Kudu ta gabatar da takardun dake kunshe kisan kiyashin da Isra’ila ta
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ta ce: A bar kiran abin da ke faruwa a Gaza da yaki, domin kisan kare dangi ne tsantsa Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan
Mutane 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani farmaki da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar kan garin Barja da ke kudancin Beirut na kasar Lebanon Ma'aikatar lafiya ta
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun
Dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump na kan gaba a zaben shugaban kasar Amurka bisa ga sakamakon da ke fitowa daga jihohin daban-daban na kasar. Bayanan sun nuna cewa Donald
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da firaministan Pakistan a Islamabad inda suka tattauna kan batutuwa da dama. Abbas Araghchi da Shehbaz Sharif sun tattauna kan kokarin bunkasa alaka da
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar