The latest news and topic in this categories.
Makayan na Hizbullah sun sanar da cewa, sun kai hari akan sojojin mamaya dake kusa da “Babu Fatima” wanda ke yankin Kafar-Kila, haka nan kuma a Aytarun. Hare-haren na kungiyar
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 387,sojojin mamayar HKI suna cigaba da tafka laifukan yaki,inda a cikin kwanaki 22 ta kashe Falasdinawa 1000. Bugu da kari a
Kakakin majalisar kasar Pakistan Sardar Ayaz Sadiq ya bayyana cewa; Kasarsa tana yin tir da harin da Isra’ila ta kai wa Iran, kuma yana cin karo da dokokin kasa da
Shugaban Masar Abdel Fattah al Sissi ya bayyana cewa, kasar ta ba da shawarar tsagaita
Sojojin Isra'ila sun kashe akalla mutane 53 a Gaza da kuma wasu 21 a Lebanon
Kasar Lebanon ta ce ta mika koke ga kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, inda
Isra'ila ta sanar a ranar Lahadin da mutuwar sojojinta 5 da ke cikin bataliya ta
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a