The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya gargadi gwamnatin sahyoniyawa game da yin duk wani gigi na yin shsihigi a kan tashoshin nukiliyarta, yana mai jaddada cewa Jamhuriyar Musulunci
Hezbollah ta sanar a yau Talata cewa ta kaddamar da jerin hare-hare da mayakanta suka kai kan sojojin mamamya na Haramtacciyar Kasar Isra’ila, domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinawa
Shugaban kasar Tunusiya Kais Saied ya tabbatar a wannan Talata cewa kasarsa na tare da gwagwarmaya da tsayin daka na al'ummar Palasdinu da Lebanon, yana mai jaddada cewa mu'amala da
Shugaban kasar Tunusiya Kais Saied ya tabbatar a wannan Talata cewa kasarsa na tare da
Kamfanin Matatar Man Dangote ta ce za ta janye ƙarar da ta shigar na neman
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Babban fifikonta shi ne samar da zaman lafiya
Falasdinawa akalla 10 ne suka yi shahada wasu 30 kuma suka samu raunuka a harin
Sojojin yahudawan sahayoniyya sun gudanar da wani sabon kisan kiyashi a yankin Gaza ta hanyar
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar