The latest news and topic in this categories.
'Yan gwagwarmayar Iraki sun kai hari kan sansanin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila a kwarin Jordan da tuddan Golan da aka mamaye 'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun sanar da cewa: Mayakanta
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar da halakar kwamandan runduna ta 401 ta Isra'ila a wani harin kwantan bauna da aka kai musu a Gaza Kafofin watsa labaran haramtacciyar kasar Isra'ila
Jami'ar Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Kisan kare dangi da gwamnatin Isra'ila ta yi a Gaza ya tabbatar da kawo karshen tsarin duniya Jami'ar Majalisar Dinkin Duniya mai kula
Shugaban majalisar dokokin Iran ya ce: Ya kamata kasashen Turai da sauran masu yin da'awar
Kungiyar Hezbollah ta kaddamar da wasu jerin hare-haren makami mai linzami fiye da 200 a
Babban kusa a kungiyar Hamas Khaled Meshaal ya jaddada tsayin daka na gwagwarmayar gwagwarmayar Palasdinawa
Ma'aikatar Lafiya a yankin zirin Gaza ta sanar da cewa adadin mutanen da harin Isra'ila
Rasha ta sanar da cewa shugabannin kasashe sama da ashirin za su hadu a Kazan
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar