The latest news and topic in this categories.
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibof ya yi kira ga kasashen larabawa na yankin tekun farisa GCC da su maida hankali kan tsaida yakin da ke faruwa a
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa sojojin kasar Iran a shirye suke su maida martani mai tsanani a kan HKI matukar ta kuskura ta kaiwa kasar
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas tana nan a raye kuma za ta ci gaba da tafiya a kan turbar da take duk
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas tana nan
Jaridar Yedioth Ahronoth ta Isra'ila ta ce sojojin Isra'ila a yanzu sun kara fahimtar kudurin
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na cewa, akalla Falasdinawa 19 ne suka yi shahada a
Wani bayahude mai sharhi kuma kwararre kan al’amuran Hamas, Guy Aviad, ya yarda cewa “Kungiyar
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani ga kalaman shugaban Amurka Joe Biden
'Yan gwagwarmayar Iraki sun kai hari kan sansanin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila a kwarin Jordan da tuddan Golan da aka mamaye 'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun sanar da cewa: Mayakanta
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar da halakar kwamandan runduna ta 401 ta Isra'ila a wani harin kwantan bauna da aka kai musu a Gaza Kafofin watsa labaran haramtacciyar kasar Isra'ila
Jami'ar Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Kisan kare dangi da gwamnatin Isra'ila ta yi a Gaza ya tabbatar da kawo karshen tsarin duniya Jami'ar Majalisar Dinkin Duniya mai kula
Mataimakin shugaban kasar Kenya da aka kora na fargabar tsaron lafiyarsa bayan an janye jami'an tsaronsa Hambararren mataimakin shugaban kasar Kenya, Rigathi Gachagwa, ya tabbatar a ranar Lahadin da ta
Shugaban majalisar dokokin Iran ya ce: Ya kamata kasashen Turai da sauran masu yin da'awar banza su sani cewa tsibiran Bu Musa da Greater Tunb da Karamin Tunb wasu sassa
Kungiyar Hezbollah ta kaddamar da wasu jerin hare-haren makami mai linzami fiye da 200 a cikin kasa da sa’oi 24 da suka gabata a kan birnin Haifa da wasu yankunan