The latest news and topic in this categories.
Sojojin 'yan Sahayoniyya suna ci gaba da gudanar da kisan kiyashi a Gaza, bayan shahadan Falasdinawa 33 sakamakon hari kan wasu gidaje a sansanin Jabaliya Gidan talabijin na Aljazeera ya
Al'ummar Falasdinu da ke Zirin Gaza sun jaddada cewa: Shahadar shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas Yahya Al-Sinwar ba za ta shafi gwagwarmayar Falasdinawa ba Falasdinawa a Zirin Gaza sun bayyana
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Watch ta ce: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana aikata laifukan yaki a Gaza Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba wa marigayi shugaban kungiyar
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta sanar da shahadar shugaban ofishinta na siyasa kuma kwamandan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar shugaban ofishin siyasa na kungiyar
Dakarun kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hizbullah sun kaddamar da munanen hare-hare da makamai masu linzami
Pars Today- Wani kamfani na Iran ya samar da sabbin magungunan da aka yi domin
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi - wanda aka fi sani da Cirro - na
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan
Sojojin Yemen sun kai wani gagarumin hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da ke da alaka da yahudawan sahayoniyya Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojinta