The latest news and topic in this categories.
Babban jami’in kula da harkokin jin kai na Tarayyar Turai ya ce tsagaita bude wuta shi ne abun da ya kamata a fifita a rikice-rikicen dake faruwa a yankin, kuma
Shugaban kasar Iran ya yi alhini tare da jimamin rashin shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas Yahya Al-Sinwar yana cewa; Idan shugaba ba ya nan, wani shugaban ne ke tashi Shugaban
Shugaban kasar Iran ya yi alhini tare da jimamin rashin shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas
Sojojin 'yan Sahayoniyya suna ci gaba da gudanar da kisan kiyashi a Gaza, bayan shahadan
Al'ummar Falasdinu da ke Zirin Gaza sun jaddada cewa: Shahadar shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Watch ta ce: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila
Shugaban kasar Turkiyya ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta kakaba wa haramtacciyar
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa