The latest news and topic in this categories.
Wani dan kungiyar ta'addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya yi ikirari kan irin zagon kasa da suke kitsa kan al'ummar Iran Sakamakon habakar hare-haren
Jaridar Ha'aretz ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce: Tana tsammanin ƙarshen jini, hawaye da rugujewa haramtacciyar kasar Isra'ila Jaridar haramtacciyar kasar Isra'ila ta Ha'aretz tana tsammanin zuwan lokacin kawo ƙarshen
Al'ummar Moroko sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin mahukuntan kasar na bai wa yahudawa bakin haure takardun zama 'yan kasa A cikin wani yanayi mai cike da
Al'ummar Moroko sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin mahukuntan kasar na bai
Rahotanni da suke fitowa daga Lebanon sun amabci cewa mayakan kungiyar Hizbullah suna cigaba da
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 373, kungiyoyin gwgawarmayar Falasdinawa suna cigaba
Kungiyar gwgwarmayar ta Iraki ta fitar da sanarwa da a ciki ta bayyana cewa, ta
Kamfanin Dillancin labarun Irna ya nakalto cewa, za a yi jana’izar janar shahid Nilofurushan a
Amurka ta kai wasu sabbin hare-hare ta sama a Yaman, a daidai lokacin da kasar Larabawar ke ci gaba da nuna goyon baya ga Falasdinawa a Gaza. Gwamnonin Sana'a da
Aljeriya sun kori fiye da bakin haure 1,100 zuwa Nijar a rana guda, al’amarin da ba a taba ganin irinsa ba. Bakin hauren da hukumomin Aljeriyar suka bayyana da basa
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, za ta karbi bakuncin taron farko na kasa da kasa kan kare hakkin bil adama a Gabas ta Tsakiya. Shugaban Hukumar Al'adu da Sadarwa ta Musulunci
Gwamnatin Shugaban kasa John Mahama ta tsige Gertrude Torkornoo daga mukaminta na babbar mai shari'ar kasar, bisa wasu zarge-zarge da ake yi mata, domin bayar da damar gudanar da bincike.
Asusun bayar da lamuni na duniya ( IMF) ya yi gargadin cewa rashin tabbataci da Karin kudin harajin Amurka ya haddasa zai iya kawo tsaiko a cikin harkokin cinikiyya ta
Kungiyar da take wakiltar Iran a wasannin Taekwondo na duniya a kasar Sin, ta sami lambobin yabo 8 a ranar farko da bude gasar ta kasa da kasa. An fara