The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta dauki alhakin kai sabbin hare-hare da makami mai linzami kan birnin Haifa, na Isra'ila. Bayan amfani da jirage marasa matuka masu fashewa wajen kai
Zababbun mambobi goma na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da aka fi sani da E10, sun yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta a Lebanon. Wannan bayani ya
Gwamnatin Nicaragua ta sanar da katse huldar diflomasiyya da Isra'ila wacce ta kwashe shekara guda tana yakin kisan kare dangi kan al’ummar Falasdinu a zirin Gaza. Mataimakin shugaban kasar Nicaragua
Dakarun Hizbullah sun sanar da cewa sun dakile duk wani yunkurin ‘yan sahayoniya na yin
Shugaba Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gana da takwaransa na Rasha a bayan fagen taron da
A jiya Juma’a ne aka sanar da gano gawar Manjo Janar Abbas Nilforushan a birnin
A jiya juma’a da dare, mayakan Hizbullah sun harba wasu jirage marasa matuki da su
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa