The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Biden ta amince da sayar da makamai na biliyoyin daloli ga Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa, biyu daga cikin manyan kawayenta a yankin gabas ta tsakiya. Ma'aikatar Harkokin Wajen
Amurka ta kakaba wasu sabbin takunkumai kan harkokin man fetur da sinadarai na Iran a matsayin martani ga harin ramuwar gayya da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kai a baya-bayan
Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Baqer Qalibaf ya isa birnin Beirut domin isar da sakon Jagoran juyin juya halin Musulunci da jami'ai da al’ummar kasar Iran na goyan bayan
Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Baqer Qalibaf ya isa birnin Beirut domin isar da
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta dauki alhakin kai sabbin hare-hare da makami mai linzami
Zababbun mambobi goma na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da aka fi sani da
Gwamnatin Nicaragua ta sanar da katse huldar diflomasiyya da Isra'ila wacce ta kwashe shekara guda
Kakakin sojan Yemen Janar Yahya Sari ya sanar da cewa; Sun kai hari akan jiragen
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,