The latest news and topic in this categories.
A hirar da tashar talbijin din ‘aljazira’ ta yi da shi, ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqci, ya bayyana cewa; Iran ba za ta daina taimakwa kungiyoyin gwgawarmaya ba, tare
Manufar rawar dajin ta sojojin ruwan kasashen biyu ta kunshi hanyoyin tabbatar da tsaro a doron ruwa, da kuma ayyukan ceto da agaji. Jiragen ruwan Iran da su ka shiga
Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan suke yi na cin mutuncin babban malamin addini na kasar Iraki. Kafafen yada labaran kasar
Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya tattauna da takwaransa na Saudiyya Yarima Faisal bin
Pars Today- Malaman Sunna na Iran a wani mataki na hadin kai, sun aike da
Kafofin yada labaran Isra'ila sun bayar da rahoton a wannan Alhamis cewa, sojojin mamaya na
Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) ta caccaki Gwamnatin Bola Tinubu kan karin farashin litar man
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar