The latest news and topic in this categories.
Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wani sabon hari kan yankin kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan wasu yankunan kudancin birnin
Shugaban kasar Aljeriya ya nisanta yiwuwar gudanar da ziyarar aiki zuwa kasar Faransa saboda sabanin ra'ayoyi da ke tsakaninsu Shugaban kasar Aljeriya Abdulmadjid Tebboune zai yi watsi da yiwuwar kai
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce harin makami mai linzami da kasar ta kai kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila a baya-bayan nan da nufin dakatar da laifukan gwamnatin yahudawan ne kan
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce harin makami mai linzami da kasar ta kai kan
Babban kusa kuma mamba a ofishin siyasa na kungiyar Hamas Khalil Al-Hayya, ya gabatar da
Pars Today – Jakadan Iran a Labanon ya bayyana ziyarar da ministan harkokin wajen Iran
Babban sakataren kungiyar Jihadul Islami ta Falasdinu, Ziyad al-Nakhalah, ya bayyana a cikin jawabinsa na
An rufe rumfunan zabe a Tunisia bayan kammala gudanar da zaben shugaban kasa a daren
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar