The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta ci gaba da bayar da cikakken goyon baya ga kasar Siriya da kuma fafutukar tsayin daka don tinkarar mamayar
Hezbollah na ci gaba da gwabzawa da dakarun Isra’ila da ke yunkurin kutsawa kauyukan kudancin Lebanon da ke kan iyaka da Falasdinu da ta mamaye. Hizbullah ta ci gaba da
Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu ya caccaki shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron kan kiran da ya yi na kawo karshen bai wa haramtacciyar kasar Yahudu makamai, a daidai lokacin
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Gwagwarmaya ta mayar gwamnatin 'yan
Saƙon martani mai zafi zuwa ga waɗanda suke tunanin cewa harin da Iran ta kai
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Martanin Iran ga duk wani harin 'yan
Bayan Lebanon da Gaza fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila zai fara kai hari kan kasashen
Kira daga Tsibirin Tuti na Sudan na nema dage wa al'ummar yankin matsalar killacewa da
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin