The latest news and topic in this categories.
Rahotanni daga Lebanon na cewa, kungiyar Hezbollah, na ci gaba da kara fadada ayyukanta na soji a kan yankunan arewacin Falastinu da Isra'ila ta mamaye, da kuma fuskantar yunkurin Isra'ila
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah-wadai da matakin da Isra'ila ta dauka na ayyana sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mutum maras nagarta. Esmaeil Baghaei ya
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya tashi sakamakon fargabar barkewar mummunan yaki a yankin Gabas ta Tsakiya. A halin da ake ciki farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya ƙaru
A Iran, Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar ne Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai
Ma'aikatar lafiya ta Lebanon ta ce akalla mutane 37 ne suka mutu, sannan sama da
Iran ta yi Allah-wadai da matakin da kungiyar G7 ta ke yi na nuna son
Azerbaijan an gudanar da wani taro kan ''manufofin Faransa na sabon salon mulkin mallaka a
Gwamnatin Biden ta yi imanin cewa ya dace Isra'ila ta ci gaba da kai hare-hare
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa