The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa samuwar sojojin kasashen Amurka da Burtaniya da kuma na wasu kasashen Turai su suka
Toshon kwamandan dakarun IRGC, Mohammad Esmaeil Kowsari wanda kuma dan majalisar dokoki ne na kasar Iran a halin yanzu, ya bayyana cewa Iran tana da wasu makamai masu Linzami wadanda har
Kakakin sojojin kasar Yemen Yahya Sarii ya bayyana cewa bangaren makamai masu linzami na sojojin kasar Yemen sun cilla makamai masu linzami samfurin Quds 5 kirar cikin gida kan sansanin
Iran ta ce zata mayar da martini mai tsanani muddin Isra’ila ta kuskura kai mata
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, ya ce zai yi taron gaggawa yau Laraba, bayan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fada yau Laraba cewa ta fafata da sojojin Isra'ila
Bayanai daga Isra’ila na cewa an harbe mutum shida a wani hari da aka kai
Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya mika sakon gaisuwar idin Nowruz na sabuwar shekarar hijira Shamsiyya ga jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a daidai lokacin da
Dubban mutane ne a birnin Amman babban birnin kasar Jordan suka gudanar da zanga-zanga bayan sallar Juma'a domin yin Allah wadai da sake dawo da laifukan da Isra'ila ke aikatawa
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
An gudanar da Sallar Juma'a a mako na uku na watan Ramadan a Masallacin Al-Aqsa, duk kuwa da tsauraran takunkumin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta dauka, tare da halartar Palasdinawa
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun bayyana matukar damuwarsu kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da yakin kisan kare dangi a zirin Gaza da kuma hare-haren
A ranar Juma’a aka rantsar da sabuwar shugabar ƙasar Namibia, Netumbo Nandi-Ndaitwah domin jagorantar ƙasar wadda aka ruwaito na fuskantar ƙalubale na rashin aikin yi da talauci. Kasancewar Netumbo Nandi-Ndaitwah