The latest news and topic in this categories.
Jirgin ruwa dauke da mutane 200 da ya tashi a daren ranar Talata daga yankin Mundi zuwa Gbajebo don zuwa bikin Maulidi a karamar hukumar Mokwa a Jihar Neja, ya
Gawurtaccen dan bindiga Bello Turji na neman afuwa da sulhu da gwamnati, kwanaki kadan bayan da sojoji suka halaka uban gidansa. Bello ya kuma nemi gwamnatin Zamfara ta sanya shi
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran a cikin wata sanarwa da ta fitar ta bayyana cewa: ta kaddamar da hare-hare da manyan makamai masu linzami kan Isra’ila, domin
Toshon kwamandan dakarun IRGC, Mohammad Esmaeil Kowsari wanda kuma dan majalisar dokoki ne na kasar Iran
Kakakin sojojin kasar Yemen Yahya Sarii ya bayyana cewa bangaren makamai masu linzami na sojojin
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gargadi gwamnatin Amurka dangane da shishigi a
Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran ya yace a hare haren sojojin kasar zasu kai
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana cewa an mayar da martani mai mahimmanci ga
Kungiyar Taliban ta ce Amurka ta cire tallafin dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai kan Sirajuddin Haqqani, mataimakin shugaban kungiyar kuma ministan harkokin cikin gida. A
Kamfanin dillancin labarun “al-Somariyya News” ya ambato jagoran ‘yan hamayyar siyasa na kasar Turkiya Uzgor Auzal yana fadin cewa: A daren jiya juma’a adadin wadanda su ka fito Zanga-zangar nuna
Jaridar HKI ta “Haaretz” ta buga wani labari da yake cewa, sojojin HKI suna shirin kai wa Gaza gagarumin hari ta kasa bisa cikakken goyon bayan Donald Trump na Amurka.
Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya ambato cewa; Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Nijar Mohamed Toumba ne ya bayar da labarin cewa, mutane da dama sun kwanta dama
A bayan wata hira da tashar talabijin din, manzon musamman na Amurka a yankin gabas ta tsakiya Steve Witkoff ya rubuta a shafinsa na; X cewa; Sakon da Trump ya
A ci gaba da shimfida ikonsu da suke yi a cikin birnin Khartum, sojojin Sudan sun kwace iko da babban bankin kasar, kwana daya bayan da su ka kori dakarun