The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta sanar da kai jerin hare-hare karkashin taken "Khaybar" kan haramtacciyar kasar Isra'ila Majiyoyin watsa labaran yahudawan sahayoniyya sun bayyana cewa: Hare-haren sun yi sanadiyyar
Dakarun Yemen sun yi ruwan bama-bamai kan sansanin sojojin sojin yahudawan sahayoniyya da suke Yaffa da Umm al-Rashrash Kakakin rundunar sojin Yemen Birgediya Janar Yahya Sari'e ya sanar da aiwatar
Majalisar wakilan Libiya ta amince da nadin gwamnan babban bankin kasar da mataimakinsa Majalisar wakilan Libiya ta amince da nadin Naji Muhammad Issa Belqasim a matsayin sabon gwamnan babban bankin
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Premium-Masana sun tabbatar da cewa za a iya shawo kan kashi 80% bisa 100% na
Majiyar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa dakarun kungiyar sun kai hare
Labaran da suke fitowa daga kasar Siriya sun bayyana cewa jiragen yakin HKI sun kai
Makamai masu linzami samfurin Katusha guda uku ne aka cilla kan sansanin sojojin Amurka da
Jaridar The Guardian ta Buga Labarin Cewa: Gidajen yarin Girka sun cika makil da 'yan gudun hijirar Sudan Jaridar The Guardian ta kasar Britaniya ta ruwaito cewa: Mahukuntan kasar Girka
An fara kasuwar baje koli na kayakin kasuwancin da ake samarwa a cikin Iran ko IRAN EXPO 2025, karo na 3 a nan Tehran. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar
Wakilin falasdinawa a kutun kasa da kasa ta ICJ da ke birnin Haque na kasar Nerthelands yace HKI tana amfani da hana kayakin agaji daga ciki har da abinci shiga
Ana ci ga ba da zaman dar-dar a kasar Burkina faso, bayan da shugaban kasa mai ci Ibrahim traure ya sake tsallaka rijiya da baya, a wani kokarin juyin mulki
Shugaban kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'imKasim ya bayyana cewa, kungiyarsa tare da Sojojin kasar da kuma mutanen kasar ne zasu tabbatar da ci gaban kasar Lebanon a wannan
Shugaban Putin Na Rasha Ya Bada Sanarwan Tsagaita Wuta Da Ukraine Na Bangaren Guda kuma na sa'o'ii 72 ko kwanaki 3, daga 8-10 na watan Mayu mai kamawa. Jaridar Daily