The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Falastinu da Gaza suna gwagwarmaya ne saboda Allah Madaukaki Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Falasdinawa suna rayuwa cikin jahannama don haka kada duniya ta wofantar da lamarinsu Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya kwatanta
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ta bayyana cewa: Kungiyar Hizbullah ce za ta yi nasara tare da dakile shirin makiya yahudawan sahayoniyya Babban kwamandan dakarun kare
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Falastinu da Gaza suna
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Falasdinawa suna rayuwa cikin jahannama don haka
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ta bayyana cewa: Kungiyar Hizbullah ce
Wakilan kasashe da dama na duniya ciki har da Iran, sun fice daga cikin babban
Sojojin Yemen sun sanar da kai hare-hare kan jiragen ruwan Amurka guda uku a cikin
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka