The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hezbollah ta ce ta kai hari kan garin Safed da ke arewacin Isra'ila a matsayin martani ga hare-haren da Isra'ila ke kaiwa. "Don kare Lebanon da al'ummarta" da kuma
Shugaban kungiyar Ansarullah Abdul-Malik al-Houthi ya ce kungiyar gwagwarmayar Yeman ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen tallafa wa Labanon da Hizbullah kan yiwuwar mamaye kasar daga makiya
Kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun kaddamar da bincike kan wani wani dan jarida na tashar talabijin ta France24, mai suna Wassim Nasr, kan zargin goyan bayan ta'addanci". Masu
Kungiyar Hezbollah ta ce ta kai hari kan garin Safed da ke arewacin Isra'ila a
Shugaban kungiyar Ansarullah Abdul-Malik al-Houthi ya ce kungiyar gwagwarmayar Yeman ba za ta yi kasa
Kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun kaddamar da bincike kan wani wani dan jarida
Iran ta ce ikirarin da Amurka ke yi na zama barazana ga manyan jami'an Amurka
Rahotanni daga Sudan na cewa sojoji sun kai hare-hare ta sama da manyan bindigogi a
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-