The latest news and topic in this categories.
Sojojin gwamnatin mamaya sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan yankin kudancin Lebanon da arewaci da kuma yammacin Beqa'a Jiragen saman sojin gwamnatin mamayar 'yan sahayoniyya sun kaddamar
Jami'in sojan Masar sun bayyana cewa: A shirye suke su kalubalanci duk wata barazana daga haramtacciyar kasar Isra'ila Shugaban Kwamitin Tsaro da Tsaron al'umma a Majalisar Wakilan kasar Masar, Manjo
Recep Tayyip Erdogan a ranar Asabar ya ce: Isra'ila ba kasa ba ce ko gwamnati, amma kungiyar ta'addanci ce. Babban labarin jaridar Pars Today na cewa, yayin da yake ishara
An gudanar da janazar babban kwamanda a kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Ibrahim Akil a
Kamfanin dilalnin labaran IRNA ya bayar da rahoton cewa, shugaban kasar Iran Masus Pezeshkian ya
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta kasar Iraki ta kai wani hari da makami mai linzami kan
Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qasem ya ce a halin yanzu, kungiyar gwagwarmaya
Jami’an leken asiri na dakarun kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) sun tarwatsa wata hanyar
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa