The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Tarayyar Turai ta nuna matukar damuwa game da karuwar rikicin da ke tsakanin Isra'ila da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, kuma tana kira da a tsagaita bude wuta cikin
Kungiyar Hizbullah ta harba manyan makaman roka daga Kudancin Lebanon zuwa yankunan da ke arewacin Falastinu da Isra’ila ta mamaye, wanda ke zama daya daga cikin hare-haren rokoki mafi muni
Sayyed Abdul-Malik al-Houthi jagoran kungiyar Ansar Allah a kasar Yemen ya bayyana cewa, kasar ta samu gagarumin ci gaba ta fuskar karfin soji a cikin shekarun baya-bayan nan. Sayyid Al-Houthi
Sayyed Abdul-Malik al-Houthi jagoran kungiyar Ansar Allah a kasar Yemen ya bayyana cewa, kasar ta
Somaliya ta zargi makwabciyarta Habasha da samar da makamai ga yankinta na Puntland dake arewa
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce cin zarafin da gwamnatin haramtacciyar kasar
Iran ta gabatar da makamai masu linzami da ta kera, inda ta nuna su a
Kungiyar Hizbullah ta harba manyan makaman roka daga Kudancin Lebanon zuwa yankunan da ke arewacin
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban