The latest news and topic in this categories.
Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai yuwa farashin man fetur a gidajen manta a duk fadin kasar su wuce naira 1000
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta gabata, ta bayyana cewa gwamnatin HKI tana amfani da yan gudun hijira daga kasashen Afirka
Kasar Iran ta zama cibiyar hadin kan kasashen musulmi, saboda taron maulidi ko makon hadin kai karo na 38 da ta shirya a bana a nan birnin Tehran. Kamfanin dillancin
Yau Litini 16 ga watan Satumba, shekara guda cif da kafa kawancen kasashen AES, da
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta fara tuntubar kasashen Turai
Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI) ta ce tana gudanar da bincike kan harin
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta tabbatar da cewa ta na son gudanar da mulkin
Adadin wadanda suka mutu sakamakon luguden wuta da Amurka ta yi kan tashar jiragen ruwan Ra'as Issa ta Yemen ya kai mutane 38 Ofishin kula da kiwon lafiya na lardin
Sojojin mamayar Isra'ila sun sake aiwatar da wani sabon kisan kiyashi kan Falasdinawa 5 a sansanin Jabaliya da ke arewacin Gaza Fararen hula 5 da suka hada da yara biyu
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada cewa, Iran a shirye take yin aiki tare da Saudiyya a dukkanin bangarori, domin cin gajiyar al'ummomin kasashen biyu
Shugaban ofishin siyasa na Hamas Khalil al-Hayya ya sanar da cewa, kungiyar a shirye take ta shiga cikin tattaunawa don tabbatar da cimma cikakkiyar yarjejeniyar musayar fursunoni, da tsagaita bude
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Saudiyya za su iya zama abin koyi ga hadin gwiwar yankin, yana mai jaddada cewa hadin kan kasashen
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya mika rubutacciyar wasikar jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ga shugaban kasar Rasha Vladimir Putin. Araghchi, wanda ya je birnin