The latest news and topic in this categories.
Pars Today - A cewar rahotanni na baya-bayan nan, gwamnatin yahudawan sahyuniya, baya ga laifuffukan da ake tafkawa a zirin Gaza, tana tsare da dubban Falasdinawa a yammacin gabar kogin
Pars Today- Membobin kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta Amurka, a cikin wata wasika, sun yi Allah wadai da laifukan Isra'ila tare da jaddada bukatar kafa tsagaita bude wuta a Gaza.
Pars Today - Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei a yau 16 ga watan Satumba a wata ganawa da ya yi da gungun malaman Sunna, da jagororin Sallar Juma'a,
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta
Kasar Iran ta zama cibiyar hadin kan kasashen musulmi, saboda taron maulidi ko makon hadin
Sauyi na gaskiya a kan titunan biranen Amurka yake ba a akwatin zabe ba. Kamfanin
Sojojin kasar Yemen sun kakkabo jirgin yaki wanda ake sarrafashi daga nesa na gwamnatin Amurka
Jagoran kungiyar Ansarullah da aka fisani da ta ‘yan Houthi a Yemen, ya sake jaddada
Hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaiwa lardin Hudaida ya karu zuwa 74. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnmatin kasar ta Yemen na fadar haka
Kasar Chaina ta musanta zargin shugaban kasar Ukraine ga kasar, dangane da tallafawa kasar Rasha da makamai. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar wajen kasar
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta har kimani 30 a kasashen duniya, amma mafi yawansu a kasashen Afirka. Shafin yanar gizo na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Makiya suna adawa da fadada dangantakar Iran da Saudiyya Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran da Saudiyya za su iya magance yawancin matsalolin yankin Gabas ta tsakiya Shugaban kasar Iran Mas'ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran da Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Za a gudanar da zagaye na biyu na tattaunawar ba na kai tsaye ba da Amurka a birnin Roma a ranar Asabar