The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen, Sayyed Abdul-Malik al-Houthi, ya tabbatar da cewa, farmakin da dakarun kasar Yemen na yau wanda aka kai da wani makami mai linzami na
Matatar dangote ta sanar da cewa manyan motocin dakon kaya na farko an saita su da man fetur na Premium Motor Spirit a wurin. Kamfanin Dangote ya bayyana hakan ne
Rundunar sojin Isra'ila ta yi ikirarin cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar Yemen ya fada a tsakiyar kasar a yankunan da aka mamaye, inda akalla mutum tara
Rundunar sojin Isra'ila ta yi ikirarin cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar
Iran, ta yi allawadai da da kisan kiyashin da Isra’ila ke ci gaba da aikatawa
A Isra'ila dubban 'yan kasar ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Tel Aviv, suna
A Venezuela ana tsare da wasu 'yan Amurka uku da wasu 'yan Spain biyu kan
Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon, wacce take fafatwa da sojojin HKI a kan
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,