The latest news and topic in this categories.
Jakadan kasar Iran a hukumomin IAEA da take a cibiya a Vienna ya yi karin bayani kan yadda dangantakar kasar da hukumar take a halin yanzun da ake gudanar da
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan kai hare hare kan sojojin HKI a yankin Galili na arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye tare da amfani da makamai masu
Tauraron dan’adam mai suna “Chamran 1” wanda hukumar sararin samaniya na kasar Iran ta cilla zuwa sararin samania a safiyar yau Asabar ya isa inda iake bukatar ya isa, kuma
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi wani kakkausan gargadi, inda ta yi Allah wadai
Iran, ta yi kakkausar suka ga zargen-zargen kungiyar tarayyar turai, game da batun ba Rasha
Sudan ta Kudu ta kara tsawaita mika mulki a siyasance tare da dage zabenta har
Kasar Chile ta shigar da bukata a hukumance ga kotun kasa da kasa ta ICJ
39-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a